Boko Haram: Kashi Na Hudu - Barnar da aka yi da kokarin farfadowa
У вашего броузера проблема в совместимости с HTML5
A cikin kashi na hudu na rahotannin bidiyo na musamman kan Boko Haram, yau zamu ga irin barnar da aka yi a wannan yakin, musamman a Jihar Borno, da kokarin da ake yi na sake gina birane, garuruwa da kauyukan da aka lalata su baki daya.