Sen. Marafa ya goyi bayan da aba talaka damar mallakar makami ya kare kansa.
У вашего броузера проблема в совместимости с HTML5
Sen. Marafa ya goyi bayan da a fitar da doka da zata ba talakan kasar nan damar mallakar makami ya kare kansa, domin bazai yiyu al'umma su cigaba da zura ido ana shiga har cikin gidajensu anayi masu kisan gilla ba.