An kai tsohon shugaban Sudan, Omar al-Bashir, gidan kaso
У вашего броузера проблема в совместимости с HTML5
***An kai tsohon shugaban Sudan, Omar al-Bashir, wani gidan kaso mai cikakken tsaro a birnin Khartoum, amma matakin bai hana jamaa cigaba da zanga-zanga ba.
***Mata a Afghanistan na kiran da a kara damawa da su a harkokin siyasar kasar inda ra'ayin 'yan mazan jiya keda karfin. Muna dauke da rahoto na musamman.