У вашего броузера проблема в совместимости с HTML5
***Tsohon Shugaban Sudan zai fuskanci tuhuma kan laifufukan yaki a kotun duniya da ke Hague.
***Akwai hira da Sarkin Zazzau, Mai Martaba Alhaji Shehu Idris, wanda ya cika shekara 45 kan karagar mulki.
***An binne tsohon Shugaban Kenya, Daniel Arap Moi, a gonarsa da ke yankin Rift Valley.